Akoubounou
Akoubounou, ko Akabinu a yaren Tin Sert, ƙauye ne da ke yammacin garin Abalak, a Yankin Tahoua a ƙasar Nijar.
Government administration · Niger · 0 followers
Overview
Akoubounou, ko Akabinu a yaren Tin Sert, ƙauye ne da ke yammacin garin Abalak, a Yankin Tahoua a ƙasar Nijar.
Interested in working with us in the future?
Follow to see new jobs and posts in your feed.
No news yet.
About
Akoubounou, ko Akabinu a yaren Tin Sert, ƙauye ne da ke yammacin garin Abalak, a Yankin Tahoua a ƙasar Nijar.
Kaynak: Wikipedia · CC BY-SA 4.0
Yanayin ƙasa
Akoubounou tana cikin yankin arewacin Sahel. Gundumar da ke makwabtaka da ita ita ce Tabalak daga arewa, Kao daga gabas, Azeye a kudu maso gabas. Yankin karamar hukumar ya kasu kashi 17 na gudanarwa, ƙauyuka 18 na gargajiya, ƙauyuka tara da sansani uku. Babban ƙauye a ƙauyen karkarar shine ƙauyen gudanarwa na Akoubounou. Ƙabilar Tuareg Ait-Awari suma suna zaune a ƙauyen.
Tarihi
Al'ummar karkara ta Akoubounou sun fito ne a matsayin wani ɓangare na yankin da ba shi da gari a lokacin sake fasalin gudanarwa na kasa a shekara ta 2002.
A ƙidayar shekara ta 2001, Akoubounou na da mazauna 10,348. A alkaluma ƙidayar shekarar 2012, yawan jama'a ya kai 47,961.
Al'adu
Bayan duk shekaru biyu, ana gudanar da bikin raƙumi da ake kira Shiriken a Akoubounou, wanda ke nuni da bikin murna, kiɗa, al'ada da al'adun Mutanen Tuareg.
Tattalin arziki da ababen more rayuwa
Garin yana kan hanyar Agropastoralism daga Kudu da kuma yankin tattalin arzikin makiyaya daga yankin arewaci. A Akoubounou titin ko hanyar babban titin kasa; National Road 25 ya haɗa ƙauyen ta hanyar Abalak zuwa babban birnin yankin Agadez haka-zalika ta hanyar Tabalak zuwa babban birnin yankin watau Tahoua.
Kaynak: Wikipedia – Akoubounou · CC BY-SA 4.0
Geography
Akoubounou is located in the northern Sahel region. The neighbouring municipalities are Abalak in the Northeast, Azeye the southeast, Ibrohamane in the south, Tabalak the southwest and Kao in the northwest. The municipal area is divided into 17 administrative villages, 18 traditional villages, nine hamlets and three camps. The main village of the rural community is the administrative village of Akoubounou. The Tuareg tribe Ait-Awari also inhabits the village.
History
The Akoubounou rural community emerged as part of a previously commune-free area in the course of a nationwide administrative reform in 2002.
At the 2001 census, Akoubounou had 10,348 inhabitants. At the 2012 census, the population was 47,961.
Culture
Every two years, the camel festival called Shiriken takes place in Akoubounou, which celebrates the music, culture and traditions of the Tuareg people.
Economy and infrastructure
The municipality lies at the crossroads of the Agropastoralism of the South and the zone of the pure pastoral economy of the North. Akoubounou runs through National Road 25 which links the village via Abalak to the regional capital Agadez and via Tabalak to the regional capital Tahoua.
Kaynak: Wikipedia – Akoubounou · CC BY-SA 4.0
