Municipal Network
B

Bankilare

Bankilaré ƙauye ne kuma wani yanki na karkara a Nijar.

Government administration · Niger · 0 followers

Claim this page

Overview

Bankilaré ƙauye ne kuma wani yanki na karkara a Nijar. Garin Bankilaré, wanda ke tsakiyar garin sashen Téra Yankin Tillabéri, a kusurwar arewa maso yammacin ƙasar. Garin na da nisan kilomita 60 tsakaninsa da arewacin babban birnin Téra, harwa-yau wannan kwatankwacin nisa ne da shi daga iyakar Burkina Faso da iyakar Mali. A shekara ta 2012, ƙauyen na da yawan mutane kimanin dubu 84,893. 

Interested in working with us in the future?

Follow to see new jobs and posts in your feed.

No news yet.