Municipal Network
D

Diffa

Diffa Gari ne, da ke a yankin Diffa, A ƙasar Nijar Shi ne babban birnin yankin Diffa.

Government administration · Niger · 0 followers

Claim this page

Overview

Diffa Gari ne, da ke a yankin Diffa, A ƙasar Nijar Shi ne babban birnin yankin Diffa. bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 48,005. Hukumar Kididdiga ta Nijar wato INS ta yi kiyasin cewar yawan jama'ar Diffa sun kai kimanin dubu sittin da biyar a shekarar 2017. Birnin Diffa yana a Kudu maso gabashin Nijar kuma tana da iyaka da Bornon Najeriya.

Interested in working with us in the future?

Follow to see new jobs and posts in your feed.

No news yet.