Municipal Network
D

Dogondoutchi

Dogondoutchi ko Dogonduci birni ne dake kilomita 300 daga gabashin birnin Niamey na kasar Nijer, kuma kilomita 40 daga iyakar Nijar da Najeriya.

Government administration · Niger · 0 followers

Claim this page

Overview

Dogondoutchi ko Dogonduci birni ne dake kilomita 300 daga gabashin birnin Niamey na kasar Nijer, kuma kilomita 40 daga iyakar Nijar da Najeriya. Birnin na kan babbar hanyar da ta hada baban birnin kasar da Maradi da Zinder har zuwa gabashi da Arewacin yankunan Tahua, Agadez da Arlit. Dogondoutchi cibiyar gudanarwa ta yankun rayawa na Dogondoutchi a Jamhuriyar Nijar. Yana kuma karkashin jahar Dosso kuma. Al'umar yankin zaikai kimanin 80,000.

Interested in working with us in the future?

Follow to see new jobs and posts in your feed.

No news yet.