Municipal Network
D

Dosso

Dosso birni ne dake kan kwanar kudu maso yammacin kasar Nijar.

Government administration · Niger · 0 followers

Claim this page

Overview

Dosso birni ne dake kan kwanar kudu maso yammacin kasar Nijar. Birnin na tsakanin kilomita 130 - 140 kudu maso gabashin babban birnin kasar wato Niamey a kan marabar hanyar zuwa birnin Zinder kasar Benin. Birni na bakwai mafi yawan jama'a a kasar ta Nijar kuma mafi girma a yankin gundumar Dosso, a kidayar shekarar 2001 akwai mutane kimanin 43,561. Birnin ne cibiyar gundumar wanda kuma ya kunshi bangarorin gudanarwa guda biyar dake kudu maso yammacun kasar Nijar.

Interested in working with us in the future?

Follow to see new jobs and posts in your feed.

No news yet.