Municipal Network
T

Tchintabaraden (gari)

Tchintabaraden ko Cintabaraden gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar.

Government administration · Niger · 0 followers

Claim this page

Overview

Tchintabaraden ko Cintabaraden gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Tchintabaraden. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2012, tana dauke da jimilar mutane 79,889. Itace cibiyar kasuwanci ta Mutanen Iwellemmedan da Buzaye. Itace kungiyar tawaye ta farko don mulkin kai na Ténéré, yankin Buzaye a tsakiya maso arewa da kuma yammacin Nijar sun samo asali ne daga nan da kuma makwabciyar ta wato Abalak a alif 1985.

Interested in working with us in the future?

Follow to see new jobs and posts in your feed.

No news yet.