Municipal Network
T

Tillabéri

Tillabéri gari ne a arewa maso yammacin ƙasar Jamhuriyar Nijar.

Government administration · Niger · 0 followers

Claim this page

Overview

Tillabéri gari ne a arewa maso yammacin ƙasar Jamhuriyar Nijar. Yana da nisan kilomita 11 daga babban birnin kasar wato Niamey akan Kogin Neja. Gari ne mai matukar mahimmanci a fannin kasuwanci a kasar ta Nijar kuma cibiyar tafiyar da Gwamnatin Tillabéri (yanki) da kuma Tillabéri (sashe). Bisa ga kidayar 2001 garin nada yawan mutane sama da 16000.

Interested in working with us in the future?

Follow to see new jobs and posts in your feed.

No news yet.